Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa hukumar DSS ta mika bukata ga kotu domin a bayar da damar tsawaita garkame Abubakar Malami SAN domin ci gaba da bincikensa.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa kodayake ta tsaya a kan doron dimokiraɗiyya wajen shirin tunkarar zaben 2027 mai zuwa, gwamnonin da ke shigowa cikinta na da alfarma.
A labarin nan, za a ji cewa alkaluma daga hukumar RMAFC sun bayyana wa 'yan Najeriya adadin kudin da ake biyan Shugaban Kasa da sauran jami'a a matsayin albashi.
A labarin nan, za a ji cewa Abubakar Malami ya gamu da hukumar DSS jim kadan bayan ya fito daga kurkukun Kuje bayan ya cika sharuddan belin da kotu ta yanka masa.
A labarin nan, za a ji cea Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da an kashe dukkanin mai hannu a kisan matar aure a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa manyan Kano da hukumomin tsaro sun yi alkawarin bibiya da tabbatar an yi adalci a kisan da aka yi wa wasu bayin Allah bakwai a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta samar da kwamiti da zai shige gaba wajen shari'a da matasan da suka kashe matar aure da yaranta a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa 'kungiyar Atiku haske ta kori Abba Atiku Abubakar bayan ya rabu da tafiyar siyasar mahaifinsa, ya tafi wajen Bola Tinubu.
Aisha Ahmad
Samu kari