Aisha Ahmad
3789 articles published since 27 Mar 2024
3789 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin APC da ƴan kwamitin majalisar gudanarwa sun saka labule a kan batun babban taron jam'iyya na ƙasa da zabuka daga ƙasa har sama.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan kasar nan, Sanata Godswill Akpabio ya ba wa Shugaba Tinubu kariya gane da zargin an yi cushe a dokokin haraji
A labarin nan, za a ji cewa hukumar INEC ta sanar da shirin da aka yi wajen tunkarar zaben cike gurbi na 'yan majalisun Kano da za a yi a wayan Fabarairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa, NNPCL ya fara sayar da man fetur a sabon farashi bayan matatar Dangote ta sanar da kara farashi.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da nadi da karin girma ga mutane akalla bakwai a cikin gwamnati domin inganta aiki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf a Kano ta mayar da hankali a kan ayyukan da za su ciyar da mazauna karkara da yankinsu a gaba.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya da Turkiyya sun samu fahimtar juna a kan yadda kasashen biyu za su yi amfani da bayanan sirri wajen yaki da ta'addanci.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC kuma uban jam'iyya a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana goyon baya ga takarar Abba a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban Kasa, Daniel Bwala a bayyana abubuwan da suka kai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zuwa kasar Turkiyya.
Aisha Ahmad
Samu kari