Aisha Ahmad
1218 articles published since 27 Mar 2024
1218 articles published since 27 Mar 2024
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gargadi jami'an gwamnatin Kano su guji karkatar da tallafin takin manoman jihar a dukkanin kananan hukumomi 44. Manoma 52, 000 za su samu.
Gwamnatin jihar Ribas ta musanta rahoton cewa za ta yiwa ma'aikata sabon mafi karancin albashi. Gwamna Siminalayi Fubara ne ya musanta labarin biyan N80,000.
A yayin da kafafen sada zumunta su ka dauki dumi a kan bulalar da jigon APC a Kano, AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya sha, masoyin Buharin ya yi jawabi.
Dan takarar shugaban kasa, Atiku ya caccaki majalisa kan yadda ta tsige bulaliyarta, Sanata Ali Ndume saboda sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar dakatar shari'ar da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) kan harkallar kwaya.
Wani bidyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda wasu da ake zargin jami'an tsaro ne na dukan daya daga masoyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Jami'an tsaro a babban birnin tarayya Abuja sun hana hadakar kungiyar manyan ma'aikatan makarantu ta SSANNU da NASU gudanar da zanga-zanga a babban birnin.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kwace wasu filaye da tsohuwar gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta yanka, sannan ta mayar wa makarantar da abin ta.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware Naira Biliyan 29 domin gudanar da ayyukan raya jihar Kano. An ware adadin kudin ne domin aiwatar da sababbin manyan ayyuka.
Aisha Ahmad
Samu kari