Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A wannan labarin za ji cewa ana sa ran sake fasalta rundunar sojojin kasar nan, yayin da za a sauya wa wasu daga cikin manyan janaral a rundunar wurin aiki.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da bullar sabuwar kungiyar yan ta’adda a jihohi Kebbi da Sakkwato da ke Yammacin Arewacin kasar nan. Ana sa ido.
Majalisar wakilan kasar nan ta bijiro da kudirin da zai rika sa wa shugaban kasa linzami kan gudanar da gwamnati tare da tabbatar da ba da bayanan ayyuka.
Dakarun tsaron sa kai na jihar da aka fi sani da Askarawa sun yi artabu da yan ta’adda da su ka yi kokarin kai hari karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara.
A wannan rahoton za ku ji yadda kamfanonin rarraba hasken lantarki (DisCos) sun sanar da kara kudin lantarki da ake biya ta mita da abokan huldarsu ke amfani da su.
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano matsalar da ke jawo yawan lalacewar wutar lantarki a Najeriya bayan kasa ta sake fadawa duhu a karo na 10 a shekarar 2024.
A wannan labarin za ku ji. Ruwa sugaban cocin Adoration, Rabaran Ejike Mbaka, ya bayyana damuwarsa kan hauhawar farashin man fetur a kasar nan da ke jawo yunwa.
A wannan rahoton za ku ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taya Donald J Trump murnar nasara a zaben Amurka bayan lallasa Kamala Haris.
Lauyan yaran nan 73 da gwamnatin Tinubu ta cafke daga Kano bisa zargin yunkurin kifar da ita, Barista Hamza Nuhu Dantani ya bayyana yadda gwamnan ya kawo masu agaji
Aisha Ahmad
Samu kari