Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Gwamnatin tarayya ta ce yan Najeriya sun kwantar da hankulansu bayan bullar sabuwar kungiyar yan ta'addan Lakurawa, domin gwamnati ta shirya kakkabe su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta karbi kasar nan a cikin durkushewar tattalin arziki, saboda haka ya dauki tsauraran matakai.
Kungiyar makiyaya ta Miyetti reshen jihar Kebbi ya ya yi Allah-wadai da kisan Fulani shida wanda ake zargin an yi a harin ramuwar gayya da Lakurawa su ka kai.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta bayyana wanda ta ke zargi da jawo matsaloli a harkar wutar lantarki a fadin Najeriya da ake samu kwanan nan.
An tafka asarar rayuka a jihar Filato bayan wata mahakar ma'adanai ta rufta da ma'aikata a cikinta mutane 13 sun rasa rayukansu a mahakar da ke Bassa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu a gana da Yarima mai jiran gado, Mohammed bin Salman AbdulAzizi Al Saud a kasar Saudiyya domin kyautata alaka.
Yayin da yan kasa ke kuka da karancin fetur, jami’an hukumar kwastam sun damke masu safararsa zuwa kasar waje wanda ya kai lita 67,000 kuma kudin ya kai N84m.
Lauya da ke rajin kare hakkin dan Adam, Abdu Bulama Bukarti ya fallasa cewa yan ta’addan Lakurawa sun dade a Najeriya kafin yanzu, kuma a shirye su ka shigo kasar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Cif Charles Udeogaranya ya gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu kan wakiltar Najeriya a taron kasashen Larabawa da Musulmi.
Aisha Ahmad
Samu kari