Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Jam'iyyar LP ta bayyana cewa ta fara shirin da zai ba ta damar yin nasara a zaben 2027 ta hanyar amfani da matasa wajen neman hadin kan masu ruwa da tsaki.
Wata malama mai koyar da ilimin addinin musulunci a wani kauye da ke Kano, Khadija Muhammad ta samu yabo daga jama'a kan sadaukar da kanta tare da ba ta tallafi.
A wannan labarin, za ku ji cewa kwamitin da gwamnatin Jigawa ta kafa kan tankar fetur da ta fadi a jihar tare da lakume rayukan daruruwan jama’a.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta dauko hanyar cika alkawarin da ta dauka na inganta ilimin mazauna kananan hukumomin jihar Kano.
Fitaccem lauya, kuma mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Barista Abba Hikima ya jagoranci maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a gaban kotu kan cin zarafi.
A rahoton nan, za ku ji Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya mika bukata ga gaban majalisar wakilan kasar nan kan marigayin dan majalisa, Ifeanyi Ubah.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke magidancin da ya shigar da kara gaban kotu bisa zargin kwamishinan Jigawa da zina da matarsa, ana zarginsa da satar bayanai.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Kungiyar 'Association for the Advancement of Family Planning' (AAFP) ta nemi shugaban kasa, Bola Tinubu ya cika alkawarin da ya dauka kan tsarin iyali.
Aisha Ahmad
Samu kari