Aisha Ahmad
3656 articles published since 27 Mar 2024
3656 articles published since 27 Mar 2024
Majalisar dokokin Adamawa ta warware rashin fahimtar dokar masarauta Ta ce babu gaskiya a batun rage ikon Lamidon Adamawa kamar yadda aka ce wasu ma yadawa.
Ma'aikatan Ebonyi za su dara. Gwamnansu, Francis Nwifuru zai gwangwajesu. Za a ba kowane ma'aikaci kyautar N150,000 don shagalin bikin kirismimeti.
Majalisar wakilai ta rarrashi Sanata Ireti Kingibe ta dawo zauren. Wannan ya biyo fushi da ficewa daga zaman majalisa a ranar Alhamis, amma ta dawo daga baya.
Majalisar wakilai za ta dauki mataki kan zargin almundaha a gwamnatin Buhari. Chike Okafor ne ya gabatar da kudirin a yi bincike. Ana zargin an barnatar da $232m.
Ministocin ECOWAS sun taru a Abuja domin tattauna muhimman bayanai. Za a duba manyan batutuwa 30 da su ka shafi mambobin ƙungiyar ciki har da matsalar tsaro.
Mu na sa ran Nijar, Mali da Burkina Faso za su dawo cikin ECOWAS. Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ne ya faɗi haka. Ya ce ana amfani da dabarun diplomasiyya kan batun.
Masu amfani da shafukan Facebook, Instagram da WhatsApp sun fuskanci matsala. Tangarɗar ta shafi sassa da yawa a faɗin duniya, inda kamfanin META ya fara gyara.
Waɗanda ambaliyar Borno ta rutsa da su za su ƙara samun samun sauki. Kwamitin shugaban kasa da Ɗangote sun tattaro kayan tallafi. Adadin kayan abinci ya kai N1bn.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi muhimman nade-nade. An ɗaga likkafar mutane akalla 23 a sassa 3 na jihar. Mutanen da aka naɗa sun ƙunshi limamai da malaman addini.
Aisha Ahmad
Samu kari