Aisha Ahmad
3656 articles published since 27 Mar 2024
3656 articles published since 27 Mar 2024
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana amince wa da dukkanin tsare-tsaren da gwamnatinsa ta bijiro da su, inda ya ce za su taimaki kasa.
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta addinin musulunci (MURIC) ta ce bai dace jami'an gwamnati su rika kalamai a kan addinin musulunci ba tare da ilimi ba.
Gwamnatin jihar Bauchi ta nada sababbin shugabanni, ciki har da Sakataren gwamnati da babban sakataren gwamna Bala Mohammed, inda za a rantsar da su a yau.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu ya mika ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar gwamnan Jigawa, Hajiya Maryam da babban dansa, AbdulWahab Umar Namadi.
Rundunar sojojin Najeriya ta dora alhakin harin da jami'anta na sama su ka kai kauyuka biyu da ke jihar Sakkwato, wanda ya jawo asarar rayuka akalla 10.
Jihohin Najeriya sun gabatar da kasafin kudin 2025, yayin da ake sa ran hakan zai taimaka wajen rage bakin talauci da tsadar rayuwa da ta da ya addabi jama'a.
Najeriya ta karyata zarge-zargen da jamhuriyyar Nijar ta yi na cewa ta na da hannu wajen shigo da 'yan ta'adda bayan ta ba Faransa damar shigo da sojoji kasar.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa yanayin kasuwar bukatar fetur a Najeriya ce ta jawo aka fara samun saukin man fetur.
Shugaban Nijar, Abdourahamane Tian ya zargi Najeriya da cin dunduniyar kasarsa inda ya yi zargin Faransa da zubo masu yan ta'addan kungiyar Lakurawa.
Aisha Ahmad
Samu kari