Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa shugabannin jam'iyyar na jihohi bisa jajircewar da suka yi.
Fitaccen lauyan nan mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Femi Falana (SAN) ya ce matsin talauci ne abinda ya janwo ake ta samun juyin mulki a kasashen Afirka.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta sanar da cewa har kawo yanzu, akwai adadin mutane akalla 23,000 da suka ɓace sakamakon matsaloli daban-daban na rashin tsaro.
Koditen kamfen Peter Obi a zaben shugaban kasar da aka kammala, Mista Morris, ya tattara ya koma jam'iyyar PDP kuma ya ayyana goyon baya ga gwamna Douye Diri.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf ta sallami babban darektan Asibitin Hasiya Bayero bisa zargin gaza aiwatar da tsarukanta.
Tsohon gwamnan Ribas kuma ministan babbar birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya jaddada cewa har yanzun shi mamba ne a jam'iyyar PDP amma yana tare da Tinubu.
Shugaban ƙasar Gabon, Ali Bango, ya yi kira ga ƙasashen duniya da su kai masa ɗauki, ya bayyana cewa yana tsare kuma an kama ɗansa da matarsa a wuri daban.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce yana bibiyar halin da ake ciki a ƙasar Gabon sakamakon kifar da gwamnatin Demokuradiyya da sojojin ƙasar suka yi.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa tana da gwarin guiwar cewa gwamna Hope Uzodinma da gwamnatinsa ta APC sun kama hanyar fice wa daga gidan gwamnatin jihar Imo.
Ahmad Yusuf
Samu kari