Ahmad Yusuf
11588 articles published since 01 Mar 2021
11588 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar da ke kula da ƴan Najeriya mazauna kasahen waje ta gano bayanan matar da aka ji a bidiyo tana barazanar ƙarar da yarbawa mazauna ƙasar Kanada.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da Gwamna Alex Otti sun kira taron masu ruwa da tsakin Labour Party, za a yi taron ranar 4 ga watan Satumba, 2024.
Shugaban SEMA na jihar Kaduna, Dokta Usman ya bayyana cewa ibtila'in ambaliyar ruwa ta lalata ɗaruruwa. gidaje a kananan hukumomin Zariya da Sabom Gari.
Ambasada Ajadi, jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana cews ba ƙiyayya ta sa aka jin yana yawan caccakar gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba.
Shugaban rundunar sojojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Lagbaja ya ce ko alama sojoji ba za su kawar da gwamnatin demomuraɗiyya a ƙasar nan ba .
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen shugaban kasa na Atiku/Okowa 2023, Daniel Bwala ya ce wasu ƴan siyasa na amfana da matsalar tsaron Najeriya.
Kungiyar tsofaffin ma'aikatan gwamnatin tarayya ta koka kan rashin cika ma ƴaƴanta alkawarin karin N25,000 na tsawon watanni 6 a albashi don rage raɗaɗi.
Rahotanni sun nuna cewa an rasa amfanin gona mai yawan gaske a jihohin Kebbi da Neja sakamakon ibtila'in ambaliyar ruwan da ya afku a wasu yankuna.
Gwamnatin jihar Kwara kakashin Gwamna Abdulrazaq ta sanar da shirinta na ɗaukar sababbin ma'aikata da malaman makaranta sama da 1500 a faɗin jihar.
Ahmad Yusuf
Samu kari