Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce Iran ta ba Amurka “kyauta mai daraja sosai” da ta shafi mai da gas da mashigar Strait of Hormuz yayin da ake ci gaba da yaki.
Malam Yusuf Haruna Baban Chinedu ya zargi Fasto Ezekiel Dachomo da kasancewa tsohon ɗan fashi, yana cewa ya ƙirƙiri labarin haduwarsa da Yesu bayan harin banki.
Jami'an hukumar EFCC a Abuja ta kai samame gidan tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami a Maitama da ke birnin, domin kwace kadararsa ba tare da takardar kotu ba.
Bayan ikirarin cafke Malamin addinin Musulunci daga Kaduna, Malam Ahmad Umar, ya musanta rahoton cewa DSS ta kama shi bayan ziyarar Mr. Peter Obi.
Yayin da ake ci gaba da yaki a Gabas ta Tsakiya, Iran ta sake harba makamai masu linzami zuwa Isra’ila, inda aka samu raunuka a birnin Tel Aviv na ƙasar.
Ministoci shida a gwamnatin Tinubu na shirin murabus kafin 31 ga Maris domin zaben 2027, duba canje-canje a siyasar Najeriya da wannan mataki ya janyo.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla ‘yan bindiga 150 sun nutse bayan jirgin ruwa da ke dauke da su ya kife a yankin Sabon Gida na jihar Sokoto.
Wani sakon Facebook ya yi ikirarin cewa Yariv Levin ya zama sabon Firayim ministan rikon kwarya a madadin Benjamin Netanyahu, amma ba gaskiya bane.
Aƙalla jami'an sojoji shida sun mutu bayan wani jirgin helikwafta na sojan kasar Qatar ya fadi sakamakon matsalar fasaha a Gabas ta Tsakiya da ake yaki.
Abdullahi Abubakar
Samu kari