Abdullahi Abubakar
7741 articles published since 28 Afi 2023
7741 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame ya bayyana manyan darussan da ya koya yayin zamanshi a gidan gyaran halin Kuje da ke birnin Abuja, ya roki jama'ar jihar.
Ana zargin Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta umarci Akanta Janar ta tura mata naira miliyan 585 cikin wani asusun banki na musamman.
Jigon jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi ya bayyana Gwamna Abba Kabir a matsayin wanda ya daga darajar jami'yyar inda ya ce gwamnan ya shiga zukatan mutanen jihar.
Wasu matasa dun cinna wa wata tsohuwa mai shekaru 75 wuta a gidanta inda ya yi sanadin mutuwarta da kuma jikarta mai shekaru biyar kacal a duniya a Kogi.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi ajalin wai Fasto mai suna Luka Levong a garin Kwari da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wata kwararriyar mai satar waya mai suna Fatima Abacha a jihar Borno da wasu mutane 84 kan wasu zarge-zarge.
Gwamna Caleb Mutfwang ya bayyana cewa Kotun Daukaka Kara ba ta yi masa adalci ba inda ya roki Kotun Koli da ta ayyana shi a matsayin gwamnan jihar Plateau.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi sabbin nade-naden manyan daraktoci a manyan hukumomin NPA da NIMASA don maye gurbin wadanda aka sallama a kwanakin baya.
Datatattun ciyamomin kananan hukumomi da kansiloli da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya dakatar sun daukaka kara don neman hakkinsu a kotun da ke jihar Ondo.
Abdullahi Abubakar
Samu kari