Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Rundunar ‘yan sanda a jihar Gombe ta sanar da kama matasa da masu laifuffuka da dama har da cafke wani Dagaci bisa zargin aukawa wata yarinya ‘yar shekara 12.
Shugaba Bola Tinubu ya gana da Gwamna, Charles Chukwuma Soludo inda ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da hadin gwiwa da jihohin da suka jajirce wajen ci gaban al'umma.
Rigima ta barke tsakanin manyan yan bindiga bayan Kachalla Alti ya kashe hatsabibin dan bindiga Dankarami Usaini a kauyen Matsuki, Zamfara, bayan rikicin nuna iko.
Hadimin shugaban kasa, Abdulaziz Abdulaziz ya yi karin haske kan jita-jitar da ake yadawa kan cewa Shugaba Bola Tinubu yana fama da rashin lafiya.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027 a jihar Kano, ana ta hasashen cewa akwai rarrabuwar kai cikin APC inda magoya baya suka kasu tsakanin jiga-jiganta.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ya bayyana amfanin da tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan zai yi wa Najeriya idan ya zama shugaba a karo na biyu.
Sanata da ke wakiltar Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya yi karin haske kan rashin lafiyar shugaban kasa, Bola Tinubu da ake ta yadawa inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Ana ta mayar da martani kan maganar tattaunawa da Bello Turji tsakanin malamai yayin daMurtala Bello Asada ya mayar da martani ga Sheikh Adam Muhammad Albaniy.
Majiyoyi sun ce karamar hukumar Safana a jihar Katsina ta kulla yarjejeniyar sulhu da ‘yan bindiga, kamar Jibia, Batsari, da Danmusa, domin zaman lafiya.
Abdullahi Abubakar
Samu kari