Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yan sandan jihar Legas ta yi watsi da rahotannin cewa jami'ai hukumar suka harbe yar budurwar da ta mutu a filin zanga-zangan maus rajin kafa kasar Yar.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir el-Rufai, ya bayyana cewa aikin shugabancin kasa ga mai shekara 62 wahala ce kawai. Ya fadi hakan yayin da yake amsa tambayar cewa.
An hallaka wata 'yar budurwa mai kasa da shekaru 20 a unguwar Ojota, jihar Legas, yayinda yan sanda ke kokarin tarwatsa masu zanga-zanga a yau ranar Asabar.
Rundunar tsaro ta Amotekun a Jihar Ondo ta ce ta jami’anta sun kame akalla shanu 400 a wani sintirin da ta kira ‘Samamen Shara’ da take gudanarwa a fadin jihar.
Wata kungiyar rajin wayar da kai da ke a Kano mai suna Kungiyar Matasan Kano Advoi PT p ocacy Organization (KMKAO), ta bukaci koutnan Najeriya da su yanke.
Mutumin nan mai ikirarin kare hakkokin ‘yan kabilar Yarbawa wato Sunday Adeyemo Igboho ya yi martani kan dirar mikiya da jami’an tsaron sirri na DSS suka yi.
Gwamnatin Tarayya za ta kara adadin daliban makarantun firamare da take ciyar wa daga miliyan tara zuwa miliyan 14 a karkashin shirinta na Ciyar da Daliban Maka
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce tsarin noman da gwamnatinsa ta kirkiro na haifar 'da mai ido saboda mutane sun fara ajiye ayyukansu na ofis suna komawa gona.
Babbar kotu a jihar Kaduna ta zabi ranar Alhamis, 28 ga Yuli, domin yanke hukunci kan shugaban mungiyar mabiya akidar Shi'a, Ibrahim Zakzaky, da uwargidarsa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari