Yanzu-yanzu: An sako Kwamshinan Labaran jihar Neja da yan bindiga suka sace

Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa tsagerun yan bindiga sun sako kwamishanan labaran jihar Neja da suka sace kwanaki biyu da suka gabata.

Daily Trust ta ruwaito cewa an saki Alhaji Muhammed Sani Idris ne bayan da iyalansa suka biya kudin fansa.

Karin bayani na nan tafe….

Yanzu-yanzu: An sako Kwamshinan Labaran jihar Neja da yan bindiga suka sace
Yanzu-yanzu: An sako Kwamshinan Labaran jihar Neja da yan bindiga suka sace
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Online view pixel