Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Akalla yan bindiga tara sun rasa rayukansu sakamakon rashin jituwa da ya auku tsakanin bangarorin tsagerun daban-daban a karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
Shugaba Muhammadu Buhari ya siffanta marigayi Alhaji Ahmad Joda a matsayin wanda ya sadaukar da rayuwarsa ga Najeriya lokacin da yayi ayyukansu na gwamnati.
Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari.
Manyan jiga-jigan siyasan Najeriya sun dira kasar Bichi, a jihar Kano domin halartan daurin auren 'dan Buhari daya tilo, Yusuf, da diyar sarkin Bichi, Zahra.
Akalla mutum uku sun rasa rayukansu yayinda mutum 50 suka jikkata yayinda Ban ya tashi tsakiyar mabiya akidar Shi'a yayin Muzahara a birnin Pakistan, cewar huku
Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da zai hanata kashe tubabbun yan ta'addan Boko Haram. Ministan Labaraida al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana hakan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Kano daga Adamawa domin halartan daurin auren dansa daya tilo, Yusuf Buhari, da za'a yi a masarautar Bichi, jihar Kano.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Yola, jihar Adamawa a ranar Juma'a, 20 ga Agusta, 2021 domin gaisuwar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Ahmed Joda.
Kungiyoyin kwallon Firimiya Lig, Chelsea, Man City da Manchester United sun shiga jerin kungiyoyin kwallo mafi daraja a duniya. Kungiyoyin Ingila biyu ke gaba.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari