Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero

Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ibrahim Pantami, ne ya daura aure tsakanin 'dan Buhari, Yusuf Buhari, da diyar Sarkin Bichi, Zahra Bayero, a Masallacin kasar Bichi.

Yayinda babban attajiri, Alhaji Aminu Dantata, ya bada auren a madadin iyalan Sarkin Bichi; dan uwa kuma babban aminin Buhari, Malam Mamman Daura, ya karba aure matsayin wakilin ango kuma madadin shugaba Buhari.

Kalli hotunan wannan daurin aure:

Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero
Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero Hoto: Presidency
Asali: Instagram

Asali: Facebook

Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero Hoto: Atiku Abubakar

Atiku, Jonathan, Mamman Daura da sauran manyan da suka dira kasar Bichi don auren 'dan Buhari

Manyan jiga-jigan siyasan Najeriya sun dira kasar Bichi, a jihar Kano domin halartan daurin auren.

Legit ta tattaro muku wasu cikin manyan kasar nan da suka halarci auren.

Ga jerin wasu sannannu da suka halarci daurin aure

Asali: Legit.ng

Online view pixel