Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Wani dan Najeriya mai shekara 9 da haihuwa, Munir Muhammad Sada, ya rattafa hannu kan kwantiragin taka leda da daya daga cikin manyan kungiyoyin kwallin duniya.
Katsina - Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da samfurin sabbin kalolin fentin da ake son masu ababen hawan haya suyi wa motoci da kurkurorinsu (Keke Napep).
Shahrarren Malamin addini kuma Sakataren Janar na Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqamatus-Sunnah, Malam Kabiru Gombe, yayi barazanar shigar da tsohon kwamishanan.
An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jihar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa alaka da ar
Hukumar Sojin Najeriya ta samu nasarar damke kasurgumin dan Boko Haram a Arewa maso gabas kuma ta kai simame ma'ajiyar sinadaran hada bama-bamai a Borno da Yobe
A ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021, Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar ta musamman babbar birnin jihar Imo, Owerri. Buhari ya amsa gayyatar gwamnan.
Hotunan wata kyakkyawar jami'ar yan sandan Najeriya sun bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta kuma mutane na tofa albarkatun bakinsu. Jami'ar mai suna Fatima
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, ya yi alkawarin taimakawa gwamnan jihar imo, Hope Uzodinma, wajen kawo cigaba jiharsa ta hanyar samar da ayyuka.
Labarin da ke shigo mana da dumi duminsa na nuna cewa Sarkin Sudan na masarautar Kontagora a jihar Neja, Alhaji Saidu Umaru Namaska, ya rigamu gidan gaskiya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari