Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin Najeriya na shawaran baiwa fursunoni dake gidajen yari a fadin tarayya daman musharaka a zaben kasa na 2023. Sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida,
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar All Progressives Congress APC ta kasa a yau ranar Talata ta kafa kwamitin sulhu tsakanin 'yayan jam'iyyar a fadin tarayya.
Hadaddiyar daular Larababawa UAE ta alanta neman wasu yan Najeriya shida kan laifin ta'addanci. Yan Najeriyan na ckin jerin mutum 38 da kamfanoni 15 da gwamnati
Yan bindiga sun banka wuta gidan Kakakin majalisar dokokiin jihar Zamfara, Nasiru Muazu Magarya, da sauran gidan mutane a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara
Kudi Sama da N345million sun yi batan dabo daga asusun babbar kotun Shari'a a jihar Kano, a cewar rahoton gidan rediyon Freedom. Babban Alkalin kotun Shari'ar.
Hafsat Ganduje, Uwargidar gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, ya ki amsa gayyatar hukumar EFCC kan karar zargin cin da rashawa da 'danta, AbdulAziz Ganduje, ya kai.
Shahrarren dan siyasa a kasar Tanzania, Petro Magoti, ya saki hotunan daurin aurensa da kyakkyawar budurwa bayan cika alkawarin da yayi mata ranar 29 ga Mayu.
Sakataren Janar na Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqamatus-Sunnah, Malam Kabiru Haruna Gombe, ya bayyana cewa ya yafewa Muaz Magaji, tsohon kwamishanan ayyukan Kano
An bayyana jihar Bauchi, Kano da Kebbi a matsayin jihohin da ake mumunar magudin jarabawar kammala karatun Sakandare a Najeriya. Shugaban hukumar Jarabawar kasa
Abdul Rahman Rashid
Samu kari