Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Hausawa suka ce kowa da kiwon da ya karbe shi, haka zalika, wai sa kai ya fi bauta ciwo. A ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba, wani abun al'ajabi ya faru a unguwar Hardo da ke titin Railway, a cikin kwaryar jihar Bauchi.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa wato INEC ta alanta da Cif David Lyon na jam'iyyar All Progressives Congress APC matsayin zakaran zaben gwamnan da aka gudanar ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba, 2019.
Najeriya na sauraron da dawowa Najeriya da kudi dala milyan dari hudu wanda yake kimanin N146bn da tsohon shugaban kasa Sani Abacha ya boye a kasar Amurka lokacin mulkinsa.
Shugaban cocin Anglica na Zariya, Rt Rev Abiodun Ogunyemi, ya ce gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ba zai taba zama shugaban kasan Najeriya ba saboda da alamun abinda yake shirin yi kenan a 2023.
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta yi watsi da karar da Sanata Yakubu Lado da jam'iyyar PDP suka shigar kan gwamnan jihar Katsina, Aminu Belli Masari, jam'iyyar APC da hukumar INEC.
Jami'an yan sanda uku dake aiki a Fadan Karshi, karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna sun rasa rayukansu a ranar Talata, 13 ga Nuwamba, 2019.
Hukumar yan sandan jihar Kaduna ta saki shahrarren dan kasuwa kuma tsohon shugaban kamfanin motar Peugeot Automobile Nigeria Ltd., PAN, Alhaji Sani Dauda ASD, bayan an tsareshi kan aurar da diyarsa, Daily Nigerian ta ruwaito.
Kotun daukaka karar dake zamanta a Makurdi, jihar Benue ta tabbatar da Injiniya Abdullahi Sule na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) matsayin zababben gwamnan jihar Nasarawa a ranar Talata, 12 ga Nuwamba, 2019.
Ma'aikatar lura da arzikin man fetur wato DPR ta daina bada daman gina gida mai tare da janye bada lasisi ga gidajen mai dake da kusancin kilomita 20 da iyakokin Najeriya har lokacin da Allah yaso.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari