Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya sake samun nasara kan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP da dan takararta a zaben gwamna jihar, Jeremiah Useni, a kotun daukaka kara.
Dan matashin Najeriya, haifaffen jihar Plateau, Jerry Isaac Mallo, ya hada wata tsalaliyar mota irinta na farko a Najeriya. Injiniyan kuma shugaban kamfanin Bennie Technologies LTD, ya kaddamar da motar mai suna Bennie Purrie rana
Kungiyar abinci da aikin noma wato FAO ta alanta Najeriya matsayin kasa mafi noman doya yayinda kasar ke noman kashi 64 cikin 100 na doyan da akeci a duniya.
Hukumar yan sandan Najeriya ta damke yan baranda 39 da suka addabi jihar kan laifuka da dama da ya hada da garkuwa da mutane, fashi da makami, damfarar yanar gizo da sauran laifukan.
Shugaban asibitin magance ciwon yoyon fitsari ta kasa dake jihar Bauchi, Umar Ibrahim, ya bayyana cewa yankin Arewa maso gabashin Najeriya ta fi sauran yankunan kasar yawan mata masu fama da ciwon.
Firam ministan kasar Holand, Mark Rutte, ya ce girman kasa da yawan mutanen Najeriya ya bashi tsoro. Rutte ya siffanta Najeriya matsayin kasa mai girma sosai tunda al'ummar jihar Legas kadai sun fi dukkan jama'ar kasar Holand yaw
Wata tsohuwa yar shekara 82 mai suna, Willie Murphy, ta ladabtar da wani matashin da yayi kokarin shiga gidanta karfi da yaji har da balla mata kofa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari, ya bayyana cewa magajinsa, gwamna Bello Matawalle, ya hanashi kudin fansho da alawus dinsa a matsayin tsohon gwamna kamar yadda dokar jihar ta tanada.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta musanta zargin da ake yiwa tsohon gwamnan jihar, AbdulAziz Yari, cewa yana goyon bayan yan bindigan da suka addabi jihar tun lokacin da yake gwamna.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari