Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar kiwon lafiyar duniya WHO ta bayyana Abuja, Kano, Legas, Cross River, Akwa Ibom, Port Harcourt, Enugu, Delta da Bayelsa matsayin jihohin da ya kamata a shirya matakan tsaro idan cutar Coronavirus ta bulla a Najeriya.
A cigaba da binciken da hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin zagon kasa EFCC ke gudanar kan tsohon gwamnan jihar Abia, wanda yake Sanata mai ci a yanzu, Theodore Orji, na zargin badakalar N150bn lokacin da ya mulki
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun hallaka akalla mutane tara yayinda sukayi garkuwa da fasinjoji da dama a hanyar Maiduguri-Damaturu a ranar Lahadi, 9 ga watan Febrairu, 2020.
Yan Majalisar wakilan tarayya ta bayyana cewa ba su da isasshen kudin gudanar da ayyukansu na majalisa. Mai magana da yawun majalisar, Benjamin Kalu, ya bayyana hakan ne a Abuja yayinda yake hira da manema labarai kan kukan da was
A ranar Lahadi, gwamnatin jihar Borno ta bude titin Maiduguri zuwa Dikwa, bayan shekaru biyar da rufeta sakamakon rikicin Boko Haram da ya addabi Arewa maso gabashin Najeriya, musamman jihar Borno.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Addis Ababa, babbar birnin kasar Habasha kuma ya samu kyakkyawan tarba daga wajen Firam Minista Aby Ahmad a ranar Juma'a, 7 ga Febrairu, 2020.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya bayyana cewa ba zai iya sanya baki cikin rikicin masarautar Kano da gwamnatin jihar ba saboda majalisa ta riga da sa baki.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira ga matashi, Usman Zubairu, wanda ya sanar da cewa zai yi tattaki daga Jigawa zuwa Maiduguri domin jinjinawa gwamnan kan ayyukan da yake yi yayi zamansa amma ya gode.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shilla Addis Ababa, babbar birnin kasar Habasha daga Abuja domin halartan taron AU kuma zai kwashe kwanaki biyar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari