Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kotun kolin Najeriya ta alanta ranar Laraba matsayin ranar sauraron korafin jam’iyyar All Progressives Congress APC ind ata bukaci sake duba shari’ar zaben gwamnan jihar Bayelsa da ta yanke ranar 13 ga Febrairu, 2020.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya baiwa kamfanin da shi ne diraktanta kwangilan kudi sama da bilyan uku da rabi , kuma hakan ya sabawa kundin tsarin mulkin kasa ga masu rike da mukaman mulki, Premium Times ta ruwaito.
Yan ta'addan Boko Haram sun kona barikin yan sanda, cocina, gidan Janar Paul Tarfa da gidajen mutane a mumunan harin da suka kai jihar Adamawa ranar Juma'a, 21 ga watan Febrairu, 2020.
Wasu yan taaddan Boko haram sun hallaka mutane da dama a garin Garkida, wani gari a karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa, The Cable ta ruwaito.
Wata babbar kotun jihar Kano a ranar Jumaa ta yankewa wata mata mai suna Rashida Saidu hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kisan mijinta, Adammu Ali, ta hanyar turoshi daga gidan tsauni a jihar.
Yayin da kasar Sin take kokarin magance cutar Coronavirus da ya addabi alummar kasar, sanarwa daga hukumar kiwon lafiyan kasar a ranar Alhamis sun tabbatar da cewa ba dan Nigeria mazaunin kasar da ya kamu da cutar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta kafa akalla masana’anta daya a kowacce mazaba cikin mazabu kashin majalisar dattawa 109 a fadin tarayya.
Jaruman Sojojin Najeriya suna musayar wuta yanzu haka da yan taaddan Boko Haram a kauyen Latawa, karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe.
Kamar yadda muka saba, mu kan kawo muku shawararin da zasu inganta kiwon lafiyar mabiyanmu saboda rai da lafiya ne ginshikin rayuwar dan Adam.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari