Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Maaikatar kiwon lafiyan jihar Kano ta bayyana cewa an samu karin mutum daya da suka kamu da cutar a jihar, kwana uku da bullar cutar a jihar a yau Talatta.
Gwamnatin jihar Legas ta ce ta sake sallamar masu cutar Coronavirus takwas da suka samu waraka a asibitin jinyar cututtuka dake unguwar Yaba ta jihar a yau.
Gwamnatin jihar Katsina, karkashin gwamna Aminu Bello Masari, ta umurci dukkan ma'aikatan jihar su koma bakin aiki daga karfe 10 na safe zuwa karfe 2 kullum.
Wani Kansila a karamar hukumar Katcha ta jihar Neja ya bace bat da kayan abinci da aka bashi ya rabawa mutanen yankinsa domin saukake radadin dokar zama a gida.
Likitoci sun bayyana cewa za a iya yada cuta mai toshe numfashi wato Coronavirus (COVID-19) ta hanyar fitar da iska daga dubura wato tusa, Vanguard ta ruwaito.
Kwamishanan kiwon lafiyan jihar Anambara, Dakta Vincent Okpala, a ranar Litin ya bayyana cewa mutumin da yawo Coronavirus jihar kuma ya gudu daga baya ya shiga
An sake samun mutum 2 da suka kamu da cutar Corona wato Covid-19 a jihar Kano, bayan sakamakon gwajin da akayi musu wanda ya tabbatar da cewa suna da cutar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kara umurtan mutan jihar Abuja, Legas da Ogun su kara zama a gida na tsawon makonni biyu domin takaita yaduwar cutar Coronavirus.
Kudin da gwamnatin tarayya za ta kashe domin baiwa yan Najeriya kyautan wutan lantarki na tsawon watanni biyu da tayi alkawari zai kai akalla biliyan N109.8bn.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari