Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
An samu karin mutane 5 masu cuta mai toshe numfashi watau Coronavirus da suka samu sauki da afiya bayan kwashe kwanaki suna jinya a jihar Kwara da Akwa Ibom.
Gwamnatin tarayya ta bayar da sahalewarta a kan biyan Naira biliyan 200 domin bunkasa samuwar makamashi na iskar gas ga kamfanoni masu rarraba wutar lantarki.
Hukumar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya, NCDC, ta ce tana fuskantar manyan kalubale a fagen yaki da cutar covid-19 wadda ta zamto alakakai a sassan duniya.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane34 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Laraba
Bayan sallamar mutane 9 da aka sallama jiya da dare, ministan birnin tarayya, Muhammad Musa Bello, ya sanar da cewa an sake sallamar wasu uku da daren yau.
Duk da a baya-bayan nan an cafke wasu 'yan sanda yayin da suke karbar na goro a hannun al'umma, an sake cafke wani dan sandan yana wannan mugun hali a Legas.
An sallami masu cutar Coronavirus shida da sukayi jinya a jihar Osun bayan gwaji biyu daban-daban ya nuna cewa sun warke daga cutar. Gwamna jihar ya bayyana.
Ranar 14 ga Afrilun 2014, na daya daga cikin mafi munanan ranaku da ba za a manta da su ba a Najeriya musamman al'ummar mazauna babban birnin kasar nan Abuja.
Adadin wadanda suka kamu da cutar Coronavirus a fadin duniya ya zarce miliyan biyu bayan makonni biyu kacal da cika miliyan daya. Wannan makon akayi kwana dari.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari