Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Duk da labarin cewa an damkeshi, da yiwuwan gwamnatin jammhurriyar Benin ta hana dawo da mai rajin kafa kasar Yarbawa, Cif Sunday Adeyemo Igboho, Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litnin ya yi jawabi game tashin farashin kayan masarufi a Najeriya duk da kudin da gwamnatinsa ke zubawa cikin aikin noma.
Hukumar arzikin man fetur DPR tace farashin litan man fetur a Najeriya ka iya tashi har N1000 idan aka cire tallafin man fetur ba tare da samo wata mafita ba.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari, ya soki matakin da shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar APC, Mai Mala Buni, ya dauka na rusa shugabannin jam
Mammalakn gidajen jarida na Talabijin da rediyo a Najeriya sun yi watsi da umurnin gwamnatin tarayya na cewa kafofin yada labarai su daina bayar da bayani kan.
Gwamnan Jihar Zamfara, Dr Bello Matawalle, a ranar Asabar ya ce ba zai yarda da halin rashin ladabi daga mataimakinsa, Mahdi Aliyu ba, rahoton PremiumTimes.
Akalla hukumomin gwamnati uku: Sojan Kasa da Sojan Sama da kuma Road Safety, sun tallata guraben aiki a kwanan nan. Domin tabbatar da ‘yan Najeriya masu sha'awa
Hukumomin tsaro sun fara bincike kan kisan wani Janal din soja, Hassan Ahmed, wanda wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka harbe a kan hanyar Lokoj
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ya ce kololuwar yaudara da munafurci ne ya sa Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 6.25 don kiwon zamani a Jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari