Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yaki da cin hancin tattalin Kasa ta ce kawo yanzu ta gano sama da Naira biliyan 6, da gidaje 30 da motoci 32 tsakanin watan Maris zuwa Yunin bana.
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta yi kira da a gaggauta sakin dalibai 136 da aka sace a wata Makarantar Islamiyya a Jihar Nej
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gagara boye farin cikinsa a ranar Alhamis a Maiduguri bayan da ya kaddamar da ayyuka bakwai cikin 556 da Gwamnan Jihar Borno.
A ranra Litinin babbar kotun farar hula a Masar ta tabbatar da hukuncin kisa kan mambobin kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi 12, wanda hakan ya kawo karshen shari’ar.
Wani jami’in sojin Najeriya a ranar Laraba ya bayyana cewa amfani da bindiga kadai ba zai iya kawo karshen barazanar tsaron da ake fama da shi a fadin kasar nan
Sakamakon soke aikin Hajjin bana da hukumomin Saudiyya suka yi, hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta ce za ta kafa kwamitin mayarwa maniyyata kudinsu.
Farashin kayan abinci a Najeriya yayi masifar tashin Gauron zabi amma akwai farashin wasu kayan Masarufin da su kayi Matukar bada Mamaki. Duk sanda Mutum.
Wata kotun Magistrate dake Ilorin ta bada izinin a cigaba da tsari wani Manomi mai suna Segun Adebayo Wanda ya harbe wani Makiyayi har lahira a gidan kaso da.
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Rigasa, Kaduna a ranar Laraba ta yanke wa wata mata ’yar shekara 34,mai suna Zainab Ibrahim, hukuncin daurin watann
Abdul Rahman Rashid
Samu kari