Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Yan majalisar dokokin Amurka sun dakatar da sayarwa Najeriya jiragen yaki masu saukar angulu bisa zalunci da take hakkin bil-adama da gwamnatin Buhari tayi.
Kaduna - A yau Ranar Laraba ake sa ran babban kotun jihar Kaduna karkashin Alkali Gideon Kurada za ta yanke hukunci kan shugaban IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da Malami, Sheikh AbdulJabbar Nasir Kabara gaban kotun Shari'ar Musulunci ta jihar a yau ranar Laraba, 28 ga watan Yuli, 2021.
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana dalilin da yasa maigidansa ke zuwa kasar Birtaniya neman lafiya tun da ya hau mulki
Kungiyar kare hakkin Musulmai MURIC ta caccaki kungiyar Yarabawa, Afenifere, kan kwatanta Hijrar fiyayyen hallita da na mai rajin kafa kasar Oduduwa, Sunday.
Jim kadan sanarwan da gwamnan bankin CBN, Godwin Emefiele yayi na dakatar da sayar da Dala ga yan kasuwar canji, farashin Dalar ta tashi a kasuwar bayan fagge.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana rashin gamsuwarsa da mulkin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) inda yace Allah ya kiyaye ya koma.
Babbar bankin Najeriya CBn ya haramta sayar da Dalar Amurka ga yan kasuwan canji (BDC). Gwamnan bankin, Godwin Emefiele, ne ya sanar da hakan a jawabin da ya yi
An haramtawa gwamnatin tarayya aron kudin da mutane suka sa hannun jari dake ajiye a banki bayan karar da aka shigar da ita kotu. Akwai kudi sama da bilyan 200
Abdul Rahman Rashid
Samu kari