Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya FCT Abuja na cikin matsanancin basussuka na gida da na waje yayinda tattalin arzikin Najeriya ke cigaba da durkushewa.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya sauya sheka daga Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ranar Talata
Tsawon shekaru, ’yan Najeriya sun samu kansu cikin mawuyacin yanayi wanda ke tattare da bin kan wadannan hanyoyi: da dama sun rasa ’yan uwansu na kusa da muhimm
Jam'iyyar APC reshen Jihar Zamfara ta mayar da martani game da sauya shekar da Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya yi daga Jam'iyyar PDP zuwa Jam’iyyar APC.
Babu karya game da batun cewa akwai ’yan Najeriya da dama Allah Ya ba su fasaha. Akwai misalai da dama da suke nuni da hakan. Ko kun tuna Jerry Issac Mallo.
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci janye karar da ya shigar kan dan jaridar nan kuma mawallafin jaridar Daily Nigerian (da ake wallafa wa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kowani wata sai ta kashe akalla bilyan talatin don biyan kudin tallafin wutan lantarkin da yan Najeriya ke amfani da shi.
Hankali ya tashi a Owode-Ede, karamar hukumar Ede North ta jihar Osun ranar Talata yayinda rikici ya barke tsakanin matasan Yarbawa da Hausawa masu sayar da kay
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Gusau, ya lashi takobin cewa zai cigaba da zama a jam'iyyar People’s Democratic Party PDP, duk da cewa gwamnan jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari