
Jihar Borno







Manyan kwamandojin ISWAP da suka race sakamakon farmakin mayakan ta'addancin Boko Haram zuwa jamhuriyar Nijar sun mika wuya ga hukumomin tsaro tare da tuba.

Imam Al-Barnawi da wasu manyan kwamandojin kungiyar ta'addanci na ISWAP sun yi gudun ceton rai bayan takwarorinsu na kungiyar Boko Haram sun farwa sansanoninsu.

Mayakan ta’addanci na Boko Haram sun kai wa mayakan ta’addanci na ISWAP farmaki inda suka halaka har 35 daga ciki a yankunan tafkin Chadi da dajin Sambisa.

Dakarun sojin Najeriya tare da hadin guiwar jami'an farar hula sun yi nasarar halaka 'yan Boko Haram hudu tare da tarwatsa sansanoni 6 sabbi na Mafa a Borno.

Fatima Abubakar, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Borno karkashin jam'iyyar ADC ta bayyana cewa a shirye take don lallasa Gwamna Zulum a zabe mai gabatowa.

Dakarun rundunar sojojin sama sun yi gagarumin nasara a kan mayakan Boko Haram inda suka kashe kwamandoji uku da mayaka 30 tare da jikkata wasu 40 a Borno.
Jihar Borno
Samu kari