
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii







Baffa Babba Ɗan'agundi ya bayyana cewa hukuncin da Kotun Ɗaukaka Kara ya nuna cewa Aminu Ado da sauran sarakuna 4 nannan daram a kuejrunsu na sarauta.

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncinta na 10 ga Janairu da mayar da Sanusi II kan kujerarsa da soke dokar masarautar Kano.

Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana abubuwan da ke burgeta a kan mai martaba Muhammadu Sanusi bayan sun yi wata haduwar ba zata a filin jirgin sama.

Sarki Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin kungiyar 'Obidient' a jihar Kano. Sanusi ya zauna da mutanen Peter Obi ranar da Malam Nasir El-Rufai ya bar APC.

Rundunar 'yan sandan Kano ta fitar da gargadi da shawari ga Musulmai yayin da aka fara watan Ramadan a fadin duniya. An bukaci jama'a su kiyaye dokoki

Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwa kan rashin zaman lafiya bayan dambarwa man sarauta inda ta roki Bola Tinubu ya cire Aminu Ado Bayero daga fadarsa.

Mutanen Kano sun wayi garin Laraba da ganin jami'an tsaro masu tarin yawa da suka hada da sojoji a motoci da kayan yaki da yan sanda a gidan Sarki Aminu Ado Bayero.

Kwamitin da ya tattara rahoto kan zanga zangar adawa da tsadar rayuwa ya ce an kashe mutane 10, an lalata dukiyar sama da N11bn an jikkata mutane 7.

An daura auren Gimbiya Amina, diyar Sarkin Kano, da Muhammad Ma’aji a Kano, cikin biki mai kayatarwa da ya samu halartar manyan baki da ‘yan uwa.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari