Adam A Zango
Nazari na musamman kan jiga-jigan Kannywood kamar Ali Nuhu da Rahma Sadau wadanda suka yi fice a fannoni daban-daban kamar ba da umarni da sauransu.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ba Adam A. Zango kyautar mota inda mawakin ya bayyana farin ciki da godiya, yana rokon lafiya da nasara ga sanatan.
Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
Jarumin Kannywood, Adam A Zango ya auri mata bakwai daga 2006 zuwa 2025, kuma rabuwa da Maryam Chalawa ne ya jefa shi a damuwa. Legit ta jero tarihin auren Zango.
Bayan an daura auren Adam A. Zango da jaruma Maimuna Musa, Uwa Aishatu ta ba shi shawarwari kan rike aurensa da kyau tare da nuna kulawa da soyayya ga amaryar GenZ.
Fitaccen jarumin nan a Kannywood, Adam A. Zango ya oara yin aure watanni bayan rabuwa da matarsa, ya auri jaruma Maimuna watau Salamatu a shirin Garwashi.
Tsohon minista a gwamnatin Buhari, Abubakar Malami ya yi wa Adam A Zango addu'a bayan hadarin mota da ya yi a hanyar Kano-Kaduna. Ya masa fatan alheri.
Rahotanni da muke samu dazu-dazun nan sun tabbatar da cewa wasu daga cikin jaruman Kannywood ciki har da Adam A Zango sun yi hatsari a kan hanyar Kaduna zuwa Kano.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya shirya hadaka da jaruman Kannywood kan wayar da kan 'yan kasa. Ya zauna da Rahama Sadau, Hadiza Gabon da sauransu.
Adam A Zango
Samu kari