Wasanni
A ranar Alhamis dinnan ne Kungiyar AS Roma ta yi karin kumallo da kwallaye 10 a wasa daya a karkashin jagorancin sabon Kocin da ta nada kwanaki, Jose Mourinho.
Lionel Messi ya rasa 50% a abin da yake samu a sabon kwantiragin da Barcelona ta ba shi. Bayan ‘yan kwanaki ya na tangariri, Messi ya sabunta kwantiragi a Barca
Kasar Ingila ta gagara cin kofin Euro a gaban Magoya bayanta a Wembley. Taurari Marcus Rashford, Jadon Sancho, da Bukayo Saka su ka barar wa Ingila finariti.
A yau aka sanar da cewa Manchester United za ta biya $101m domin ta dauke Jadon Sancho daga Dortmund. An kawo karshen zawarcin da Kungiyar Manchester ta ke yi.
Mun tattaro maku jerin tarihin Lionel Messi da za a dade ba a karya ba a Barcelona da kasar Argentina. Babu ‘Dan wasa mai adadin kwallaye a raga a La-liga.
Tsohon kyaftin din Super Eagles, John Mikel Obi, ya samu mukami a Gwamnatin Tarayya. ‘Dan wasan na Stoke City ya ce ya ji dadin wannan mukamin da aka ba sa.
A jiya kwantiragin Sergio Ramos ya kare, Tauraro ya yi ban-kwana da Santiago Bernabeau. ‘Dan wasan bayan zai tashi daga kungiyar da ya yi shekara 16 yana wasa.
Jaridar The Cable ta ce John Mikel Obi ya kai wa Gwamna Yahaya Bello ziyara a gidansa da ke Abuja. Tsohon ‘Dan wasan na Chelsea ya ce shi yana tare da Bello.
Zinedine Zidane bai ga ta zama ba, zai tattara komatsansa daga Real Madrid. Zidane ya zabi ya sake yin murabus daga Real bayan ya tashi babu kofi ko daya.
Wasanni
Samu kari