Wasanni
A ranar Juma’a, 27 ga watan Agusta, 2021, aka tabbatar da cewa Manchester United ta saye Cristiano Ronaldo. A kowane mako, Ronaldo zai rika karbar kusan N300m.
Tsohon ‘dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya yi wa Magoya-bayan Juventus maganar karshe a Instagram, ya koma Manchester United da ya bari a kakar 2009.
Tsohon ‘Dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo zai iya dawowa buga wasa a kasar Ingila. Juventus tana neman kai da Ronaldo zuwa irinsu Manchester City.
Yayin da ake gab da kulle kasuwar cinikin yan kwallo a nahiyar Turai, PSG ta kasar Faransa ta yi watsi da makudan biliyoyin kuɗi da Real ta saka wa Mbappe.
Za a ji Real Madrid ta mika har Naira Biliyan 80 domin ta dauke ‘Dan wasan PSG, Kylian Mbappe. Real Madrid ta na neman a saida mata ‘dan wasan a kan fam $188.
UEFA ta fito da jerin taurarin ‘yan wasan kwallon kafa na shekarar 2021. Ba sabon ba, babu sunan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a jerin ‘yan kwallon bana.
Kylian Mbappé zai nemi ya bar Paris Saint-Germain, hakan zai sa Cristiano Ronaldo zai hadu da Lionel Messi, domin PSG za ta dauke Ronaldo daga Juvenuts a 2021.
Sergio Ramos ya yi wa Lionel Messi tayin zama a gidansa kafin ya samu matsuguni a birnin Faris. Tsohon ‘Dan wasan na Real Madrid ya dawo abokin Messi a PSG
Antoinne Griezmann ake ganin zai yi abin da Lionel Messi ya yi a Barcelona. Akwai lokacin da ake jita-jitar ba a shiri tsakanin Griezmann da Messi a Barcelona.
Wasanni
Samu kari