Jihar Zamfara
Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoto kan yunwa da za a sake shiga a jihohin Arewacin Najeriya guda bakwai saboda rashin tsaro a wannan shekara da muke ciki.
Tsohon Gwamnan Zamfara ya zama gwarzon Ministoci. Kungiyar matasa ta ce a duk ministocin da Bola Ahmed Tinubu ya nada, babu mai kokari kamar Bello Matawalle.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya nada tsohon sifetan ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Dikko Abubakar babban mukami yayin da tsaro ke kara kamari.
Wasu miyagun yan bindiga sun sheka barzahu yayin da suka kai harin ɗaukar fansa kan sojoji a wata makarantar sakandire da ke yankin Zurmi a jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sha alwashin bayar da tallafi ga 'yan kasuwar da gobara ta ritsa da su a birnin Gusau, babban birnin jihar ta Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da sabuwar rundunar tsaro wacce za ta yi fito na fito da ƴan bindigan da suka daɗe suna addabar jihar.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin yankin Arewa maso Yamma, Dr. Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa babu batun yin sulhu tsakaninsu da ƴan bindiga a yankin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani kasurgumin shugaban ƴan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
An samu asarar dukiya masu yawan gaske bayan da wata mummunar gobara ta tashi a bangaren yan kayan daki a babbar kasuwar Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari