Jihar Zamfara
Babban lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya caccaki gwamnonin da suka samu nasara a Kotun Koli wadanda suka godewa Shugaba Tinubu da cewa abin takaici ne.
Mutanen wasu kauyukan jihar Zamfara sun shiga fargabar fuskantar hare-hare daga kasurgumin shugaban yan bindiga. Hakan ya sanya sun bar gidajensu.
Yan bindiga sun kai sabon hari wani kauye a karamar hukumar Kaura Namoda, sun yi garkuwa da mutane 50 ciki harda mata 36, sun kuma halaka wasu mutum uku.
Kotun Koli ta yi hukunci kan wasu kararrakin zabubbukan gwamnonin da aka kora a kotun daukaka kara. Kotun ta sauya hukuncin da kotun daukaka kara ta yi.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya amince don yin aiki tare da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara musamman bangaren rashin tsaro.
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci waɓda ya tabbatar da nasarar Gwamna Dauda Lawal na jam'iyyar PDP a zaben ranar 18 ha watan Maris a jihar Zamfara.
A yau Juma'a ce za a yake hukuncin Kotun Koli a jihohin Bauchi da Zamfara wadanda dukkansu jam'iyyun PDP ne ke mulkinsu yayn da APC ke kalubalantar zaben.
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
A kalla gwamnoni hudu ne suka yi wa Kotun Koli tsinke gabannin yanke hukunci a shari'o'insu. Kotun daukaka kara ta tsige biyu daga cikin gwamnonin a baya.
Jihar Zamfara
Samu kari