Yar Makaranta
Jiya ne mu ka ji cewa an tsinci gawar wata yarinyar tsohon Mataimakin Gwamnan a Kudancin Najeriya. Kafin rasuwar wannan Baiwar Allah dai ta na karatu ne a Jami’ar Adekunle Ajasin inda ta ke gaf da kammala Jami’a.
An kori malamai 5dake koyarwa a makarantar sakandiren kwalejin kimiyya dake Birnin Kebbi saboda yiwa wata dalibar aji shida (SS3) ciki. Kazalika, hukumar makarantar ta kori yarinyar. Majiyar jaridar PM News ta rawaito cewar, an ko
Dalibar ta bayyana cewar daya daga cikin malaman ta ya nuna yana son ta amma koda ta shaida masa cewar ita ba soyayya ta kawo ta jami’a ba sai ya yi mata barazanar cewar shi ma akwai ranar sa domin zata yi kwas din sa. Dalibar
Wata karamar yarinya mai shekaru 13 a duniya dake karatu a wata makarantar sakandire ta Sheikh Abdulkadir dake garin Ilorin na jihar Kwara ta samu gurdewar kasha a kafar ta bayan an yi mata horo da tsallen kwado mai tsanani sakama
Kimanin wata daya bayan wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun ta tona asirin wani Farfesa da ke neman kwanciya da ita kafin ya bata makin cin jarabawa, wata dalibar jami'ar Legas (Unilag) ta sake fitowa inda ta ke
Hukumar kula jami’o’i ta kasa (NUC) ta saki jerin jami’o’in bogi 58 dake kasar nan saboda basu da rijista da gwamnatin Najeriya balle su samu lasisin gudanar da karatu. A saboda haka hukumar NUC ta ce jami’o’in basu da hurumin ba
Bayan ta zo das hi Legas sai ta saka shi a makaranta. Saidai ya cigaba da kiriniya irin ta yarinta tare da guduwa daga makaranta wasu lokutan. A ranar 9 ga watan Mayu ne da misalin karfe 9:00 na safe Charity ta saka wata dorinar
Da yake ganawa da manema labarai a kan samamen da suka kai gidan, kwamishinan ma’aikatar matasa da walwalar jama’a na jihar Legas, Agboola Dabiri, ya bayyana cewar gwamnatin jihar Legas ba zata taba komawabaya a kudirin tan a gani
Rahotanni da muka samu daga wata majiya sun bayyana cewa gwamnatin jihar Yobe ta bayar da umurnin sake bude makarantar sakandire na yan mata da ke Dapchi, wannan yana zuwa ne bayan gwamnati ta ceto 'yan matan da ake sace kwanakin
Yar Makaranta
Samu kari