Yar Makaranta
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wasu yan achaba ne suka tsinci gawarwakin yayin da ruwa yake tafiya dasu a tashar mora ta Casso, inda a tare da bata lokaci ba suka garzaya dasu zuwa Asibiti, inda a can aka tabbatar da mutuwarsu.
A wani sabon rahoto da hukumar JAMB ta fitar a ranar da ta gabata ya bayyana cewa, hukumar ta rike sakamako 111, 981 na jarrabawar wasu dalibai menama shiga jami'o'i a sanadiyar shakku da kuma tantama da sai ta tsananta bincike.
Dalibin makarantar Randle Randle Secondary School dake Apapa, mai suna Emmanuel, ya gamu da ajalin sa ne yayin da fito kofar gidan su dake unguwar Ijora Badia, dan kallon masu gudanar da zanga-zana da ‘yansanda suka biyo su.
Wani mutum da ake zargin yana da tabu hankali mai suna, Lekan Adebisi, ya shiga makarantar Frimare na St. John dake unguwar Agodo, a karamar hukumar Waterside a jihar Ogun ya kashe dalibai Frimare guda biyu a jihar.
Yan uwan Queendaline Ekezie, yarinya mai shekaru 15 wacce ta kasance daliba a makarantar sakandare na sojoji dake Obinze, Owerri, jihar Imo sun shiga mawuyacin hali bayan wasu sojoji biyu sunyi ajalinta sanadiyan tsallen kwado.
Kwamishanan yan sandan jihar Yobe, AbdulMalik Sumonu, ya bayyana ranan Talata cewa babu wanda aka kashe kuma babu yar makarantan da yan Boko Haram suka sace a harin da suka kai makarantan yan matan garin Dapchi.
Wani Malami a Jami'ar ABU Zaria Dr. Yunus ya ba Malam Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna shawara game da Malaman da ya sallama daga aiki har fiye da 20,000 kwanan.
NAIJ.com ta kawo maku jerin Jami'o'in da su ka kara kudin makaranta a Najeriya. Daga ciki dai akwai Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya da Jami'ar Legas da ke kudu.