Yan Fashi Da Makami
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan batakashi ne akan hanyar kamfanin abincin dabbobi na Kwassa dake cikin karamar hukumar Bali na jahar Taraba, inda Yansandan suka kashe yan fashin guda uku, tare da jikkata sauran.
Tarihin Najeriya, kamar na kowacce kasa a duniya, na cike da abubuwa daban-daban, wasu na burgewa, wasu na ban dariya, wasu kuma na ban haushi. A yau jaridar legit.ng ta kawo maku jerin wasu manyan 'yan ta'adda 10 da tarihi zai ci
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Femi Joseph ne ya sanar da haka a ranar Laraba 17 ga watan Oktoba, inda yace wannan Sojan gona da aka kama da laifin sata ya bayyana sunansa da Abubakar Aliu.
A yanzu haka rundunar yansandan jahar Krosribas na cikin zaman jimami yayin da kwamishinan yansandan jahar, Hafiz Inuwa Muhammed ya tabbatar da cewa wasu yan fashi da makami sun bindige wani jami’in dansanda, Ebri Ogban.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba a unguwar Imesi-Ile dake cikin karamar hukumar Obokun na jahar Osuna, kamar yadda kwamishinan Yansandan jahar, Fimihan Adeoye ya bayyana.
Daga cikin wadanda ke cikin motar akwai Kenneth Adam, Ali Jafaru, Abdulkadir Shaka da Aliyu Audu, mazauna garin Masaka na jahar Nasarawa da rukunin Gunduwawa na jahar Kano, kamar yadda kaakain Yansanda SP Magaji Majia ya tabbatar.
Tsaro muhimmin abu ne a tarihin gwamnatin kasashen duniya. Hakan ne ya saka kasashe ke kasha makudan kudi a harkar tsaro, musamman bangaren aikin soja. Duk da kasancewar kasashe na da hukumomin tsaro daban-daban da suke kokarin ta
A ranar Litinin ne wani matashi dan kungiyar 'yan fashi, ya tsunduma cikin teku da gadar Third Mainland a Legas saboda kada 'yan sanda su kama shi. Matashin mai suna Junior ya fada cikin tekun ne misalin karfe 1 na rana kamar yadd
‘Yan takarar sun kafe kan cewar muddin ‘yan Najeriya na burin ganin canji a rayuwarsu da yadda ake tafiyar da al’amuran gwamnati to su zabi mace a zaben 2019. Daya daga cikin ‘yan takarar, Rosemary Ideh, dake takara a karkashin ja
Yan Fashi Da Makami
Samu kari