Amurka
Majalisar Dokokin Kano ta bukaci gwamnatin kano ta mayar da martani kan zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Kwankwaso, wanda a cewarsa jagora ne mai tsayin daka.
Ga matakai 6 da majalisar Amurka ta miƙa wa Trump kan Najeriya. Matakan sun haɗa da soke dokar ɓatanci da dakatar da tallafi don kawo karshen muzgunawa kiristoci.
Kwamitin Majalisar dokokin Amurka ya ba Shugaba Donald Trump shawarar daukar matakai kan Najeriya bayan gano muzgunawa kiristocin da ake yi a kasar
Kwamitin majalisar dokokin Amurka da Shugaba Donald Trump ya kafa ya mika rahoton abin da ya gano kan zargin muzgunawa kiristoci a Najeriya, ya ba da shawara.
Amurka ta ƙara sunayen 'yan Najeriya 19 cikin jerin masu aikata laifuffuka don korar su daga kasar. Jimillar 'yan Najeriya da za a kora ya kai mutane 113.
A labarin nan, za a ji cewa babban jami'i a gwamnatin Amurka, Jonathan Burke zai shigo Najeriya domin ziyarar kwanaki biyu a kan batun ta'addanci.
Kasashen Greenland da Denmark sun yi watsi da tayin Donald Trump na tura jirgin asibitin ruwan teku domin kula da marasa lafiya a tsibirin Arctic.
Jami’an hukumar SS sun kashe matashi da makami a Mar-a-Lago na Trump. An harbe shi bayan ya shigo harabar yayin da Trump yana Washington a lokacin.
Kasashen Larabawa da Musulmi sun yi Allah-wadai da kalaman jakadan Amurka a Isra’ila, Mike Huckabee, kan fadada ikon Isra’ila, suna yin gargadi kan illolinsa.
Amurka
Samu kari