Amurka
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bai wa ƙasar Iran wa’adin kwanaki 10 zuwa 15 domin cimma yarjejeniya kan shirin nukiliyarta ko kuma su fuskanci matsala.
Gwamnatin Birtaniya ta hana shugaban Amurka amfani da sansanin sojinta wajen kai hari kasar Iran. Ta bayyana cewa hakan ya saba dokar kasa da kasa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta jaddada kyakkyawar alakar da ke tsakaninta da Najeriya, har ta kara ayyana aniyar taya yaki da yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji Sanata Shehu Sani a bayyana cewa duk da akwai damuwar shigowar sojojin Amurka ƙasar, a maganar gaskiya ana buƙatar taimako kan yan ta'adda.
Janye tallafin Amurka da shugaba Donald Trump ya yi ga kungiyoyi ya jefa al'umma da dama cikin hadari. Lamarin ya shafi mutum 250,000 a jihar Yobe.
Wani dan bindiga ya kai hari filin wasa bayan jama'a sun taru a kasar Amurka. 'yan sanda sun tabbatar da cewa mutane uku sun mutu a harin wasu kuma na asibiti.
A labarin nan, za a ji cewa Femi Falana SAN da sauran yan fafutukar kare hakki sun yi magana da murya daya game da shigowar sojojin Amurka zuwa Najeriya.
Barista Audu Bulama Bukarti ya yi wa gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu tambayoyi game da sauke sojojin Amurka a jihar Bauchi maimakon Zamfara ko Borno.
Majalisar Shari'a ta kasa a Najeriya ta yi Allah wadai da zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci.
Amurka
Samu kari