Amurka
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce kasarsa ba za ta taba mila wuya ga Amurka ko Isra'ila ba, ya ce sai dai makiya su mutu da wannan buri.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ba kasashen Larabawa hakuri game da hare-haren da suka kai musu a yaki da Amurka da Isra'ila da aka shiga rana ta takwas.
Rundunar tsaron Najeriya ta bayyana cewa babu wani abu da ya shafi kafa sansanin sojin Amurka a Najeriya a yarjejeniyar da ta kulla da sojojin Amurka.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya yi magana kan batun taimakon da Rasha ke ba Iran a yakin da ake yi. Ya bayyana cewa Amurka na sane da komai.
Ministan tsaron Saudiyya, Khalid bin Salman ya zauna da shugaban sojojin Pakistan domin duba yadda za a magance hare-haren Iran a masarautar Saudiyya.
Wani malamin addini a kasar Ghana, Fasto Telvin Adjei Sowah, ya yi hasashe kan yakin Iran, Amurka da Israila. Ya ce ya hango abubuwan da za su faru a yakin.
Wata majiya da ke da alaka da yakin da ake a Gabas ta Tsakiya ta ce Rasha na ba Iran taimako game da bayanan motsin sojojin Amurka domin ragargazarsu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya karbi Lionel Messi da wasu 'yan wasan Inter Miami a White House yayin da ake tsaka da gwabza yaki tsakanin Amurka da Iran.
Fadar White House ta tabbatar da cewa shugaban kasa, Donald Trump ya shirya halartar taron karbar dakarun sojojin Amurka shida da Iran ya yi ajalinsu a Kuwait.
Amurka
Samu kari