Amurka
Rundunar sojojin Iran sun yi ikirarin kai hari kan wani jirgin yakik Amurka da na Isra'ila, alsun ci gaba da kai hare-hare yayin da aka shiga rana ta bakwai.
Takardun binciken FBI sun bayyana zarginsa da Donald Trump da cin zarafin mace yayin yarinta, jam'iyyar Democrat tana zargin gwamnatin sa da boye bayanai.
Gwamnatin Iran ta yi watsi da maganar Trump ta cewa zai shiga cikin wadanda za su maye gurbin marigayi Ayatollah Ali Khamenei da ya rasu a ranar Asabar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ba zai tura sojoji kasar Iran ba yayin da suke gwabza yaki da Tehran. An shafe kwana bakwai ana gwabza yakin a Gabas ta Tsakiya.
Fastoci da shugabannin addini sun taru a ofishin Oval House White House inda suka yi addu’a ga Shugaban Amurka Donald Trump yayin tashin hankalin yaƙin Iran.
Kasar Isra'ila ta fito ta yi magana kan kisan da ta yi wa jagoran juyin juya hali na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatollah Ali Khamenei. Ta kare kanta daga zargi.
Matar shugaban kasar Iraq, Shanaz Ibrahim Ahmed ta nuna cewa Kurdawa ba za su taya shugaban Amurka, Donald Trump yaki da Iran ba. Ta ce an yaudari Kurdawa a baya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai shiga kasar Cuba domin hambarar da gwamnatin kasar bayan gama yaki da Iran da ya ke gwabzawa a yanzu.
Ayatollah Alireza Arafi ya zama shugaban rikon Iran bayan kashe Ayatollah Ali Khamenei. Abubuwan sani a kansa sun hada da wajen da aka haife shi da yaren da ya iya.
Amurka
Samu kari