Amurka
Wani masanin harkokin siyasa a jami'ar Chicago, Robert Pape ya bayyana cewa Shugaba Donald Trump bai yi tsammanin cewa Iran za ta yi masa wannan turjiya ba.
Hukumomin Iran sun tabbatar da mutuwar mutane 112 a wasu hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kai Jamhuriyar ta Musulunci, wasu da dama sun jikkata.
Sanata Jimoh Ibrahim ya ce rikicin Gabas ta Tsakiya na iya zama dama ga Najeriya saboda karin kudin man fetur zai iya karfafa naira tare da rage karbar bashi
Jakadan Iran a Rasha, Kazem Jalali, yi yi magana da kakkausa murya kan Amurka. Kazem Jalali ya gargadi Amurka kan ka da ta kashe Mojtaba Khamenei.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake yin magana kan yakin da kasarsa ke yi da Iran. Donald Trump ya bayyana cewa Amurka ta yi nasara kan Iran.
Gwamnatin Koriya ta Arewa karkashin Kim Jong Un ta harba makamai masu linzami 10 bayan jin motsin Amurka da Koriya ta Kudu a kusa da shi a Koriya ta Kudu.
Shugaban rundunar sojojin kasar Iran ya sha alwashi kan nutsar da jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi a cikin teku. Ya bayyana cewa dole ne za su dauki fansar hakan.
An harba makamai masu linzami kusa da ofishin Jakadancin Amurka a Bagadaza yayin da ake cigaba da yaki. Harin ya shafi wajen saukar jiragen Amurka a Iraq.
A labarin nan, za a ji cewa matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sassauta takunkumin da ta kakaba wa Rasha ya jawo suka daga sauran kasashen Turai.
Amurka
Samu kari