Amurka
Amurka ta shirya tura bataliyar sojojin ruwa 2,200 zuwa Gabas ta Tsakiya a cikin jirgin USS Tripoli. Manufar ita ce kare mashigar ruwan Hormuz daga hare-haren Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi zargin cewa takwaransa na Rasha, Vladimir Putin da taimakon Isran, ya ce zai iya kafa hujja da taimakon Ukraine.
Daga fara yaki zuwa yanzu, kasashen Amurka da Isra'ila sun hallaka Iraniyawa 1,444 tare da jikkata wasu sama da 18,000, sun kuma lalata gine-gine da cibiyoyi.
Pete Hegseth ya ce Amurka ta ruguza masana'antun makaman Iran. Ya bayyana cewa Mojtaba Khamenei ya samu raunuka kuma ya koma buya a kasa kamar bera.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa kasar Iran ta shirya mika wuya a yakin da ake yi. Trump ya bayyana hakan ne ga shugabannin kasashen G7.
Biritaniya ta zargi Rasha da marawa Iran baya a yakin Amurka da Isra'ila. Minista Healey ya ce Putin na amfani da dabarun Ukraine don taimakon Iran.
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana albashin sa na $1,000, yana nuna yanayin tattalin arziki mai tsanani da faduwar darajar Rial da barkewar zanga-zanga.
Kasar China ta sanar da tallafin $200,000 ga iyalan daliban da aka kashe a harin makami a Iran, wanda Amurka da Isra’ila suka zargi da kai harin.
Wasu daga cikin dakarun sojojin Amurka sun gamu da ajalinsu a fagen daga. Sojojin sun mutu ne bayan jirginsu ya fado daga sararin samaniya a Iraq.
Amurka
Samu kari