Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai nemi takarar shugaban kasa a Venezuela bayan kammala mulki a Amurka saboda yana da farin jini a kasar.
Kasar Iran ta tanadi dakaru sama da miliyan 1 a shirin gwabzawa da sojojin Amurka da Trump ke barazanar turawa kasar. Iran ta ce za ta fafata da su.
Pentagon na Amurka na duba yiwuwar tura karin sojoji 10,000 zuwa Gabas ta Tsakiya sakamakon rikicin da ake yi tsakanin Iran da kuma kasar Isra'ila.
Dakarun jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kaddamar da hare-hare kan Amurka da Isra'ila a yankin Gabas ta Tsakiya, yayin da ake ci gaba da fafata yaki.
Gwamnatin Najeriya ta dauki matakan ceto 'yan kasa a Gabas ta Tsakiya, samar da mai, sa ido a cikin gida bayan fara yakin Iran da Amurka/Isra'ila.
Babban hafsan sojin Isra'ila, Eyal Zamir ya yi gargadi da cewa rundunar sojin kasar za ta iya rugujewa saboda karancin dakaru da ake fama da shi a kasar.
Jagoran yan adawa a Isra'ila, Yair Lapid ya zargi Firyim minista, Benjamin Netanyahu da jefa Isra’ila cikin matsalar tsaro mai tsanani yayin da ake yaki.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan kyautar da ya ce Iran ta ba da domin tattabatar da cewa a shirye take don tattaunawa kan yakin da ake yi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana yadda ake samun nasara a tattauna wa da Iran inda ya kara wa’adi bude mashigar Hormuz da kwanaki 10 kacal.
Amurka
Samu kari