Amurka
Sojojin Isra'ila sun gwabza fada da mayakan kungiyar Hezbollah a kasar Lebanon. Daya daga cikim sojojim ya mutu har lahira yayin da wasu suka jikkata.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi masu tattaunawa daga Iran su dauki batun yarjejeniya da muhimmanci cikin gaggawa domin samun zaman lafiya.
Kamfanin NNPCL ya bayyana cewa yaƙin Gabas Ta Tsakiya ya buɗe wa Najeriya damar kasuwancin iskar gas (LNG) sakamakon neman wasu hanyoyin samun makamashi.
Kasashen Amurka da Isra'ila sun kaddamar da hare-hare kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Tun bayan fara yakin an kashe wasu manyan jagorori da kwamandojin kasar Iran.
Shugaba Donald Trump ya yi watsi da shawarar Benjamin Netanyahu na kiran al'ummar Iran su fito zanga-zanga, yana tsoron hakan zai kai ga "zubar da jini."
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sauya ranar zuwa China domin ganawa da shugaba Xi Jinping saboda yakin da ya kaddamar tare da Isra'ila a Iran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da hadimansa cewa yana son kawo karshen yakin Iran cikin gaggawa domin cigaba da wasu ayyukan da ya sa a gaba.
Hukumar DSS na zargin 'yan Najeriya 3 da leken asiri yayin da ake yakin Iran da Isra'ila, wani shaidan hukumar, ya ce sun taimakawa Jamhuriyar Musulunci.
Yaƙin da ake yi da Iran ya yi sanadiyyar tashin kuɗaɗen ruwan jinginar gida a Amurka daga 5.99% zuwa 6.5%, lamarin da ya dagula lissafin masu sayen gidaje.
Amurka
Samu kari