Amurka
Fitaccen a jihar Plateau, Fasto Ezekiel Dachomo a Barkin Ladi ya yi kira da a shiga “yaki”, yana zargin Donald Trump da nuna wariya wajen tura sojojin Amurka.
Gwamnatin Ibrahim Traoré ta kasar Burkina Faso ta kulla yarjejeniyar shekara biyar ta Dala miliyan 147 da kasar Amurka karkashin shugaba Donald Trump
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Shari'a ta Najeriya ta ja kunnen Amurka da ta kawar da ido a kan tsarin addinin Musulunci da Musulmi suka ginu a kai.
A labarin nan za a ji cewa tsohon Shugaba a kamfanin mai na kasa NNPCL ya gamu da hukunci bayan kotu ta same shi da wasu laifuffukan halatta kudin haram.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ce ta taba fuskantar tsangwama saboda aurenta da Musulmi, tana mai karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya fi son sasantawa da Iran maimakon shiga yaki. Ya fadi haka ne yayin tattaunawa da a majalisar Amurka.
Kwamitocin Majalisar Dokokin Amurka sun juyowa Najeriya kan zargin kisan Kiristoci, suna ba da shawarwari kan takunkumi da kare al’ummomin Kirista daga hare-hare.
An harbi motar Imam Shuaib har sau 8 a Utah, da ke kasar Amurka. FBI na bincike yayin da CAIR ta saka $5,000 ga wanda ya taimaka aka kamo maharin.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce gudu ba ja da baya game da shari'ar Musulunci a Najeriya yayin da 'yan majalisar Amurka suka nemi soke ta a Najeriya.
Amurka
Samu kari