Amurka
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya miƙa saƙon wanzar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya, inda ya ja kunnen kasashen yankin.
Rundunar tsaron Iran da ake kira 'Islamic Revolutionary Guard Corps' ta ce ta lalata bama-baman Amurka da Isra'ila guda 120 a yankin Fars da ke kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya samu tattaunawa ta sama da awa guda da Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian.
Dakarun sojojin Houthi da ke Yemen sun shigawa Iran yaki inda suka kai harin farko kan Isra'ila. Kungiyar ta ce ta kai hari da makamai zuwa Isra'ila.
Babban hafsun sojan kasar Uganda, Muhoozi Kainerugaba ya sanar da cewa a shirye suke su tallafawa kasar Isra'ila a yakin da ta ke a Gabas ta Tsakiya da Amurka.
Shirye-shirye sun yi nisa domin gudanar da zanga-zangar adawa da salon mulkin gwamnatin Shugaba Donald Trump na Amurka. Mutane da dama za su fito.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa kasar Cuba a sahun gaba cikin wadanda zai kaiwa farmaki bayan Venezuela da Iran. Ya ce suna da sojoji.
Kungiyar Houthi da ke Yemen ta fitar da sharuda guda uku a shirin shiga wa Iran fada da Amurka da Isra'ila. Sun ce za su kaiwa Isra'ila hari idan haka ta kama.
Iran a kai hare-hare masu zanfi sansanin Prince Sultan d ake Saudiyya, ind ata raunata akalla sojojin Amurka 12, wasu biyu na cikin mawuyacin hali.
Amurka
Samu kari