Amurka
Wasu 'yan Iran da suka koma addinin Kirista sun ce ana muzguna musu duk da cewa su Kiristoci ne. Trump ya kori wasu Kiristoci zuwa wasu kasashen duniya.
Matsalar fasaha ta Cloudflare ta haddasa durkushewar shafukan intanet da dama, ciki har da X, ChatGPT da su Letterboxd yayin da kamfanin ke ci gaba da bincike.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya bayyana cewa tawagar gwamnati a Amurka na kokarin gyara labaran karya da ke zargin wariyar addini a Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald J Trump ya soki gwamnatin Najeriya kan kashe-kashen da yan ta'adda ke ci gaba da yi ba tare da ta dauki wani mataki ba.
Ministan harkokin tsaron Amurka, Pete Hegseth ya ce kasarsa ta fara aiki tare da Najeriya domin kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa kiristoci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai tashi da kansa ya je Amurka domin ganawa da Donald Trump kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Mai ba shigaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya gana da sakataren tsaron Amurka da shugaban hafsoshin tsaro kan baranazar Donald Trump.
Fasto Wilfred Anagbe ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka, yana cewa Najeriya na fuskantar “kashe-kashe masu kama da kisan kare dangi” kan Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar Republic na Amurka Bill Huizenga ya dora alhakin 'kisan' kiristoci a Najeriya a kan gazawar gwamnatin Najeriya.
Amurka
Samu kari